Alherin Ubangijina Abun mamaki ne Yesu ya bada jininsa Fansan yan'adam Tun ranarda na tuba fa Alherinsa nanan Alherinsa zaibi dani Dukan rayuwata Chorus: Everywhere that I go Everything that I do Alherinsa nanan Everywhere that I go Everything that I do